Yunkurin kare hakkin iyaye

Infotaula d'esdevenimentYunkurin kare hakkin iyaye
Iri harkar zamantakewa
Bangare na manosphere (en) Fassara

Kungiyar kare hakkin uba kungiya ce ta zamantakewa wacce mambobinta suka fi sha'awar al'amuran da suka shafi dokar iyali, da suka hada da kula da yara da tallafin yara wadanda suka shafi iyaye da ' ya'yansu . Yawancin membobinta ubanni ne da suke son su raba tarbiyyar ’ya’yansu daidai da uwayen ’ya’yansu—ko dai bayan kisan aure ko kuma rabuwar aure . Wannan yunkuri ya hada da maza da mata, sau da yawa matan aure na biyu na ubanni da aka saki ko kuma wasu dangin mazan da suka yi hulda da dokar iyali .


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search